spot_imgspot_img

Dan Allah ina son a koya mini takaitaccen bayani Yadda Ake Formatting Na Computer

To Mal Yusuf, formatting dai computer hanyoyi guda biyu ne, hanya ta farko shi ne ka yi formatting a lokacin da za ka saka sabon operating system, hanya ta biyu ita ce ta goya hard disk a jikin wata computer ka yi formating din shi. Amma domin sanin cikakkiyar hanyar yadda ake yin formating kabi video na farko da muka fara daurawa a wannan shafi a kan yadda ake installing windows xp

Domin cikakken bayani karanta wannan mukalar http://duniyarcomputers.com/2018/05/09/yadda-ake-raba-hard-disk-gida-biyu-partition/

Duniyar Computer
Salisu Hassan wanda aka fi sani da Salisu Webmaster shine shugaban wannan Muhajja ta Duniyar Computer kuma shugaban kamfanin Duniyar Computer, yana da kwarewa a fannoni da dama na Computer, ya kirkiri shafuka da manhajoji na computer da waya masu yawa, yana da kwarewa a fanni addinin Musulunci, yana jin Turanci da Hausa da Larabci. Magidanci ne kuma yana zaune a garin Kaduna a halin yanzu.

Get in Touch

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Related Articles

Get in Touch

213,390FansLike
25,465FollowersFollow
5,339FollowersFollow

Latest Posts