spot_imgspot_img

Yadda ake saka Windows XP a kan Computer

Wannan video shine kashi na farko a cikin jerin video da muka shirya domin koyar da yadda ake saka windows XP a cikin computer, ya kunshi kusan dukkanin bayanai na abubuwan da ake buka wajen shiryawa da kuma hada computer.

Get in Touch

  1. Slm, barkanku da aiki inai muku fatan alheri dan allah tambayar dana keso inyimuka anan shine inaso infara amfani da computer dan allah a ina 3an sameku dan allah kuturo min da amsar email address dina, nagode kuhuta lfy.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Related Articles

Get in Touch

213,390FansLike
25,465FollowersFollow
5,339FollowersFollow

Latest Posts