spot_imgspot_img

YADDA AKE YIN RIJISTA DA DUNIYAR COMPUTER DA AMFANI DA KWASA-KWASAN MU

A cikin wannan video zamu ga abubuwan da ya kamata mu kiyaye wurin yin rijista da mu sannan da yadda ake daukar kwas na kyauta da kuma yadda mutum zai yi wannan darasi har ya kammala.

Duniyar Computer
Salisu Hassan wanda aka fi sani da Salisu Webmaster shine shugaban wannan Muhajja ta Duniyar Computer kuma shugaban kamfanin Duniyar Computer, yana da kwarewa a fannoni da dama na Computer, ya kirkiri shafuka da manhajoji na computer da waya masu yawa, yana da kwarewa a fanni addinin Musulunci, yana jin Turanci da Hausa da Larabci. Magidanci ne kuma yana zaune a garin Kaduna a halin yanzu.

Get in Touch

  1. Allah ya saka maku da alheri,mu dalibai masu koyo kuma Allah ya buda mana kkwalwa ya bamu basirar fahimtar abinda ake koyar damu Ameen.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Related Articles

Get in Touch

213,390FansLike
25,465FollowersFollow
5,323FollowersFollow

Latest Posts